iqna

IQNA

Gwamnatin Saudiyya
Tehran (IQNA) gwamnatin Saudiyya ta kafa ma 'yan kasashen waje masu aikin umra sabbin sharudda.
Lambar Labari: 3486673    Ranar Watsawa : 2021/12/12

Tehran (IQNA) ministan yada labaran kasar Lebanon ya yi murabus daga kan mukaminsa sakamakon matsin lambar gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3486637    Ranar Watsawa : 2021/12/03

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Lebanon ta ce Saudiyya ta bukaci abin da ba zai taba yiwuwa ba kan batun Hizbullah
Lambar Labari: 3486508    Ranar Watsawa : 2021/11/03

Tehran (IQNA) Gwamnatin Saudiyya ta haramta wa 'yan kasashe 33 gudanar da ayyukan ibadar Umrah
Lambar Labari: 3486185    Ranar Watsawa : 2021/08/09

Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar falastinawa ta kirayi gwamnatin Saudiyya da ta saki Falastinawa da ta kame ta tsare su a kurkuku ba tare da sun aikata wani laifi ba.
Lambar Labari: 3485812    Ranar Watsawa : 2021/04/15

Tehran (IQNA) sojojin kasar Yemen da kuma dakarun sa kai na kabilun larabawan kasar sun kai wani harin ramuwar gayya a yau a kan masarautar Al Saud.
Lambar Labari: 3485714    Ranar Watsawa : 2021/03/04

Tehran (IQNA) Jagoran mabiya addinin kirista ‘yan darikar Katolika Paparoma Francis, ya nuna matukar damuwa kan halin da al’ummar Yemen suke ciki.
Lambar Labari: 3485518    Ranar Watsawa : 2021/01/02

Tehran (IQNA) kungiyoyin Hamas PLO sun yi Allawadai da kalaman cin zarafi da tsohon jami’in gwamnatin Saudiyya ya yi kan falastinawa.
Lambar Labari: 3485263    Ranar Watsawa : 2020/10/10